Me Yasa Ake Kiran Kakan Manzonmu (S.A.W) Abdulmutallib?

0
57

Mene ne yasa ƙabilar Ƙuraish suke kiran kakan Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam da suna Abdulmutallib?

Dalilin da yasa ake kiran kakan Manzon Allah (s.a.w) da suna Abdulmuttallib shi ne.

1.Al fiyaadh (me kyauta) saboda yana da kyauta, ba shi da rowa.

Domin sanin mene ne yasa ake kiran kakan manzon Allah (s.a.w) Abdulmuttallib da suna shaibah (tsoho) danna nan

labarin da ya wuceYadda Ake Haɗa Sandwich kebab
Labarin na GabaYadda Ake Gasarar Gyaɗa (peanut butter)