Description
Wannan rubutu wani yunquri ne na gwada samar da littafi a kan; zuriyyar Malam Muhammadu Ɗankullum da ƙanensa Alhaji Abubakar Ɗan’aya Gusau.
An sa wa wannan littafi suna: Asali da Tarihin Malam Muhammadu Ɗankullum da Ƙanensa Alhaji Abubakar Ɗan’aya; Tarihin Asali da Nasaba da Sunayen Zuriyyar Malam Muhammadu Ɗankullum da Ƙanensa Alhaji Abubakar Ɗan’aya.