{"id":9775,"date":"2024-10-24T13:14:14","date_gmt":"2024-10-24T13:14:14","guid":{"rendered":"https:\/\/littattafai.wikihausa.com.ng\/?post_type=product&#038;p=9775"},"modified":"2024-12-12T13:08:35","modified_gmt":"2024-12-12T13:08:35","slug":"duhun-kai-gaba-da-kishiya","status":"publish","type":"product","link":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/product\/duhun-kai-gaba-da-kishiya\/","title":{"rendered":"Duhun Kai Gaba Da Kishiya"},"content":{"rendered":"<p><span style=\"font-weight: 400;\">A lokacin Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, wani sahabinsa ya yi sabon aure ya nemi izininsa don zuwa gida wajen iyalinsa, sai Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce da shi: \u201c\u018aauki makaminka ka tafi da shi don ina jiye maka tsoron cin karo da Yahudawa bani \u0198uraiza\u201d.\u00a0<\/span><\/p>\n<p><span style=\"font-weight: 400;\">Sai wannan sahabi ya <\/span><span style=\"font-weight: 400;\">\u0257<\/span><span style=\"font-weight: 400;\">auki makaminsa ya tafi da shi, ko da ya isa \u0199ofar gidansa sai ya tarar da matarsa tsaye a \u0199ofar gida, nan take sai kishi ya kama shi inda ya nufi matarsa da mashinsa zai caka mata. Sai ta ce masa kar ka jefe ni da mashi, shiga gidan ka ga abin da ya fito da ni.\u00a0<\/span><\/p>\n<p><span style=\"font-weight: 400;\">Sai ya shiga, da shigarsa sai ya ga wani shirgegen maciji nannade a kan shimfi<\/span><span style=\"font-weight: 400;\">\u0257<\/span><span style=\"font-weight: 400;\">a. sai ya yi kan macijin ya jefe shi da mashin, sannan ya kafe mashin a tsakar gidan ya fito. Can sai macijin ya motsa ya yiwo kansa, inda a sakamakon hakan ba a san wanda ya riga mutuwa ba a tsakaninsu\u201d. Muslim ne ya rawaito shi. Hadisi Mai lamba (2236).\u00a0<\/span><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Wannan littafi ya yi bayani game da kishi da asalinsa da yadda ake yin sa a musulunci, tare da kawo misalai daga ayoyi da hadisan manzon Allah S.A.W. Haka kuma ya koyar da yanda ya kamata ya kamata mata su kasance suna gudanar da kishin a tsakaninsu.<\/p>\n","protected":false},"featured_media":9779,"comment_status":"open","ping_status":"closed","template":"","meta":[],"product_cat":[72],"product_tag":[84,85,70],"class_list":{"0":"post-9775","1":"product","2":"type-product","3":"status-publish","4":"has-post-thumbnail","6":"product_brand-addini","7":"product_cat-addini","8":"product_tag-duhun-kai","9":"product_tag-littattafai","10":"product_tag-wikihausa","12":"first","13":"instock","14":"downloadable","15":"shipping-taxable","16":"purchasable","17":"product-type-simple"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/wp-json\/wp\/v2\/product\/9775","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/wp-json\/wp\/v2\/product"}],"about":[{"href":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/wp-json\/wp\/v2\/types\/product"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=9775"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/wp-json\/wp\/v2\/media\/9779"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=9775"}],"wp:term":[{"taxonomy":"product_cat","embeddable":true,"href":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/wp-json\/wp\/v2\/product_cat?post=9775"},{"taxonomy":"product_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/wp-json\/wp\/v2\/product_tag?post=9775"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}