{"id":9569,"date":"2024-09-02T16:08:42","date_gmt":"2024-09-02T16:08:42","guid":{"rendered":"https:\/\/littattafai.wikihausa.com.ng\/?post_type=product&#038;p=9569"},"modified":"2024-12-12T13:08:35","modified_gmt":"2024-12-12T13:08:35","slug":"damakwara%c9%97iyya","status":"publish","type":"product","link":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/product\/damakwara%c9%97iyya\/","title":{"rendered":"DAMAKWARA\u018aIYYA"},"content":{"rendered":"<p>Yana da kyau mu sani cewa, asalin wannan rubutu ma\u0199abalace wadda na gabatar a wurare daban-daban, gabanin za\u0253en da aka gudanar a Najeriya na shekarar 2019, domin wayar da kan yan &#8216;uwa Musulmi su san mecece<br \/>\nDamakwara\u0257iyya. Mu sani cewa, babbar matsalarmu mu Musulmi ita ce, mafi yawanmu ba mu ma<br \/>\nsan ma\u2019anar addini ba. Wajibi ne mu sani cewa, abin da ake nufi da addini shi ne, tsarin rayuwa wanda Allah Mahalicci ya shimfi\u0257a wa bayinsa domin su tafiyar da rayuwarsu a kai. Ba kamar yadda mafi yawanmu muke dun\u0199ule shi a cikin Salla Azumi zuwa Hajji, karatun Al-\u0198ur&#8217;ani da zikiri ba. Dalilina a nan shi ne, yayin da Allah ya kammala saukar da al-Kur&#8217;ani, cewa ya yi ya kammala mana addininmu a gare mu.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Wajibi ne mu sani cewa, abin da ake nufi da addini shi ne, tsarin rayuwa wanda Allah Mahalicci ya shimfi\u0257a wa bayinsa domin su tafiyar da rayuwarsu a kai. Ba kamar yadda mafi yawanmu muke dun\u0199ule shi a cikin Salla Azumi zuwa Hajji, karatun Al-\u0198ur&#8217;ani da zikiri ba. Dalilina a nan shi ne, yayin da Allah ya kammala saukar da al-Kur&#8217;ani, cewa ya yi ya kammala mana addininmu a gare mu.<\/p>\n","protected":false},"featured_media":9571,"comment_status":"open","ping_status":"closed","template":"","meta":[],"product_cat":[72],"product_tag":[69,83,70],"class_list":{"0":"post-9569","1":"product","2":"type-product","3":"status-publish","4":"has-post-thumbnail","6":"product_brand-addini","7":"product_cat-addini","8":"product_tag-addini","9":"product_tag-damakwaraiyya","10":"product_tag-wikihausa","12":"first","13":"instock","14":"downloadable","15":"purchasable","16":"product-type-simple"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/wp-json\/wp\/v2\/product\/9569","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/wp-json\/wp\/v2\/product"}],"about":[{"href":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/wp-json\/wp\/v2\/types\/product"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=9569"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/wp-json\/wp\/v2\/media\/9571"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=9569"}],"wp:term":[{"taxonomy":"product_cat","embeddable":true,"href":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/wp-json\/wp\/v2\/product_cat?post=9569"},{"taxonomy":"product_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/wikihausa.com.ng\/littattafai\/wp-json\/wp\/v2\/product_tag?post=9569"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}