fbpx
Friday, June 2, 2023
Home Littattafai Hausa Novels Tsumagiya

Tsumagiya

0.00

Domin karanta littafin, danna koren rubutu.

Tsumagiya

Description

Ina gabatarwa al’umma wannan littafi ne, a matsayin gyara-kayanka, don haska mana wasu miyagun ayyuka da wasu daga cikinmu suke cusa kansu a cikinsu; ko sa bari don a samu sauyi na gari a nan gaba.

A ƙarshe, ina fatan Allah Ta’ala Ya albarkaci wannan littafi da mai shi da sauran al’ummar musulmi gaba ɗaya. Amin.

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “Tsumagiya”
×