fbpx
Friday, June 2, 2023
Home Littattafai Hausa Novels Tarihin Rayuwa Da Halifofin Makaɗa

Tarihin Rayuwa Da Halifofin Makaɗa

0.00

Description

Wannan takarda ta yi amfani da hanyar bincike na tattaunawa da ganawa da shi marigayi Makaɗa Alhaji Musa Ɗanƙwairo Maradun da ɗansa marigayi Alhaji Garba Ɗanƙwairo; Halifa na farko da jikansa Alhaji Muhammadu Ɗanjimma, Sarkin Kiɗan Maradun; Ɗanƙwairo na yanzu kuma Halifa na uku, da mataimakansa irin su Marafan Kiɗa; Alhaji Muhammadu Maigayya. Daga nan na bi sawun wasu ayyuka da manazarta suka aiwatar domin samun ƙarin bayanai.

Domin karanta cikakken bayani akan Takaitaccen Tarihin Fafesa Sa’isu Muhammad Gusau danna nan

×