Description
Haɗin Kai
Wannan ƙa’ida ita ce farko wajen ginin al’uma. Da yawa mun ga dabbobi cikin tsari, suna rayuwa
Cikin garke-garke, tawaga-tawaga. Ballantana bil’adama musulmi. Ubangji Maɗaukaki Ya
shelanta cewa ku yi riƙo da igiyarsa gabaɗayanku kada ku rarraba.
Reviews
There are no reviews yet.