Description
Da sunan Allah Mai Rahama MaiJin kai. Tsira da aminci su tabbata ga Annabi
Muhammad (S.A.W) da alayensa da sahabbansa.
Babu shakka Ubangiji Maɗaukaki Ya gama yi mana gata a matsayinmu na al umma
musulma. Sannan Ya ba mu lafiya da hanyoyin dogaro da kai. Mu ne mafi alherin al
‘uma a bayan ƙasa matuƙar mun bi abubuwan da Ubangiji Maɗaukaki ya shata mana.
Waɗannan hanyoyi su ne maganin matsalolnmu na zamantakewa da walwalar
raunana da sauke nauyin da ke kawunanmu na kula da mabuƙata.
Reviews
There are no reviews yet.