fbpx
Thursday, June 1, 2023
Home Littattafai addini Mu San Kamannin Annabi Ɗabi’unsa Da Halayensa Domin Koyi Da Shi

Mu San Kamannin Annabi Ɗabi’unsa Da Halayensa Domin Koyi Da Shi

0.00

Domin karanta littafin, danna koren rubutun nan.

Mu San Kamannin Annabi Ɗabi’unsa Da Halayensa Domin Koyi Da Shi

Description

Tunanin rubutu wannan ɗan littafi ya samu ne a cikin watan Sha’aban na shekarar hijira ta 1441, wanda yayi daidai da watan afrilu na shekarar miladiyya ta 2020.

Littafi ya ƙunshi fasalai uku (watau kasha-kashe guda uku); Kashi na farko na ba shi suna: KAMANNIN ANNABI, KYAN HALITTARSA DA SUFFARSA. Kashi na biyu na bashi suna: ƊABI’UN ANNABI S.A.W DA HALAYENSA. Shi kuma kasha na uku sai nab a shi suna: KOYI DA ANNABI MUHAMMAD Sallallahu Alaihi Wa Sallam.

Domin karanta cikakken bayani akan Matsayin Annabi Muhammad (S.A.W) danna koren rubutun nan.

×