fbpx
Friday, June 2, 2023
Home Littattafai Aure Ladubban Zamantakewar Aure

Ladubban Zamantakewar Aure

0.00

A wannan takaitacciyar Maqalah zan ambaci wasu muhimman ladubba da zasu inganta zaman auratayyar ma’aurata duk da canjawar zamani, yanayi da muhalli, bisa haskakawar Qur’ani mai girma da Sunnah sahihiya kan fahimtar magabata na kwarai da kuma bincike na zamani. Allah jalla wa alaa ya haskaka zukatanmu ya bamu fahimta. ya sanya albarka da tasiri a maganganu da aiyukanmu.

Description

A wannan takaitacciyar Maqalah zan ambaci wasu muhimman ladubba da zasu inganta zaman auratayyar ma’aurata duk da canjawar zamani, yanayi da muhalli, bisa haskakawar Qur’ani mai girma da Sunnah sahihiya kan fahimtar magabata na kwarai da kuma bincike na zamani. Allah jalla wa alaa ya haskaka zukatanmu ya bamu fahimta. ya sanya albarka da tasiri a maganganu da aiyukanmu. Ina rokon Allah jalla wa alaa ya albarkaci aurenku, ya baku zaman lafiya mai dorewa, haduwar zukata da zuri’a ta gari. Baarakallahu lakuma wa baaraka alaikuma wa jama’a bainakuma fi khair.

×