Description
Laccocin Ramadan Na Mumbarin Jawabi Daga Malamai A Mumbarin Jawabi Daga Malamai Ramadan, 2004 Makirce- Makircen Musulunci Makiya Musulunci
Musilunci addini ne wanda mabiyansa suka yi imani cewa Allah ne ya suka da shi daga sama , ta mala’ika Jibrila zuwa ga manzon Allah annabi Muhammad (s.a.w) domin isa da sako ga dukkannin mutanen duniya.
Addini ne day a nemi duk mutanen duniya da su kadaita Allah da bauta , su yi imani da duk manzannin sa, da mala ikunsa, da littatafansa, da ranar lahira, da kaddara.