fbpx
Home Littattafai Hausa Novels Komai Yayi Tsanani

Komai Yayi Tsanani

200.00

Komai Yayi Tsanani: Tana zaune a barandar gidansu ta haɗa kai da gwiwa, kuka take yi sosai. Shin yaushe an bar gidan nan don in huta wannan halin uƙubar da nake ciki? Ni da gidan
ubana, amma sam bani da jin daɗi saboda kawai ni marainiya ce.

Oh! Allah ka kawo min dauki ya Allah, tabbas maraici abu ne mai ciwo, duk da dai a musulunci ba za ta kira kanta da marainiya ba, saboda mahaifinta yana nan da ransa.

Description

×