fbpx
Wednesday, June 7, 2023
Home Littattafai Siyasa Hattara Dai Yan Siyasa Musulmai

Hattara Dai Yan Siyasa Musulmai

0.00

Siyasa A Musulunci

A zahirin gaskiya wannan mummunar ta’ada ta samo asali ne daga munafukai. An karɓo hadisi daga
dawud dan Abi Asim ya ce: “ An zo wa Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) da sadaka sai ya rabar da ita
ƙarƙaf, dawud yace: “ A lokacin akwai wani mutumin Madina a bayan Manzon, sai y ace : “ sam-sam
wannan rabon ban a adalci bane.

Description

Siyasa A Musulunci

A zahirin gaskiya wannan mummunar ta’ada ta samo asali ne daga munafukai. An karɓo hadisi daga
dawud dan Abi Asim ya ce: “ An zo wa Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) da sadaka sai ya rabar da ita
ƙarƙaf, dawud yace: “ A lokacin akwai wani mutumin Madina a bayan Manzon, sai y ace : “ sam-sam
wannan rabon bana adalci bane.

×