fbpx
Friday, June 2, 2023
Home Littattafai Lafiya Gogayyar Rayuwa

Gogayyar Rayuwa

0.00

Yau da goben rayuwa ta sanar da ni abubuwa kamar haka:

 Magidanta masu aiki ko kuma sana’a a nesa da inda iyalisu suke rayuwa, mafi yawancinsu bayan
sun yi ritayar aiki ko kuma wani dalili ya sa su dawowa cikin iyalinsu da rayuwa, to suna

fuskantar matsalar rashin jituwa tsakanin su da iyalinsu, a sakamakon da da ba a sa kusa, ragamar jagorancin gidajensu a hannun matansu take a matsayin wakilansu a lokacin da bas a kusa, inda a take bayan dawowarsu cikin iyalinsu suna karɓe jagorancin gidajensu daga hannun matansu, wanda hakan ke haifar da ja-in-ja da taƙaddama a kan tafiyar da al’amuran gida.

Categories: , Tags: , ,

Description

×