fbpx
Friday, June 2, 2023
Home Littattafai Hausa Novels Gobarar Fushi Da Ruwan Kashe Ta

Gobarar Fushi Da Ruwan Kashe Ta

0.00

Domin karanta littafin, danna koren rubutun nan.

Gobarar Fushi Da Ruwan Kashe Ta

Description

GABATARWA

Abin da idanuwan mu suke nuna mana da wanda kunnuwanmu suke jiye mana game da fushi; abu ne mai tayar da hankali.

A kusan kullum ba a rasa labarin kisan kai, ko raunanta jiki, ko kashe aure, ko bijirewa zumunci, ko yanke hulɗa da kasuwanci ko ta siyasa, da makamantan waɗannan al’amura; kuma duk wannan katoɓara tana samun asali ne daga fushi da danginsa.

×