fbpx
Friday, June 2, 2023
Home Littattafai addini Gaskiyar Magana Akan Ashura

Gaskiyar Magana Akan Ashura

0.00

Domin karanta littafin, danna koren rubutun nan.

Gaskiyar Magana Akan Ashura

Category: Tags: , ,

Description

Gabatarwa

Bismillahir Rahmanir Rahim

Godiya ta tabbata ga Allah ta’ala mahaliccin kowa da komai; mai jarraba bayinsa ta yadda yaso domin hikimomi da ba za su ƙirgu ba.

Tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban halitta baki ɗaya Manzon rahama da alayensa da sahabbansa gaba daya.

×