Description
Wannan ɗan littafi “Ɗan Adam kamar yadda Allah Yake Sonsa” na fara buga shi ne tun a shekarar 1997, wato yanzu (2007) shekaru goma kenan.
Kuma a wancen lokaci na fara rubuta shi bayan na gama jami’a da shekara ɗaya; wato akwai ragowar tasirn rayuwar jami’a da ruhinta kenan.
Reviews
There are no reviews yet.