Description
Wannan dan littafi mai suna Bankwana Da Gwanl, tarıhin rayuwar bawan Allah ne, ma’abocin alqur’ani, Sheikh Ja’afar Mahmoud Adam. Daga lokacin da aka haifeshie, zuwa mutuwarsa. Na kawo iya abin da na sani ne game da rayuwarsa da dabi’unsa, kasancewar mun zauna tare da shi. Haqiqa wannan liali shi ne na farko da aka rubuta akan tarihin rayuwar Malam Ja’afar.