Albarka Daga Hamza Mande - 09/02/2021 0 11 Albarka English:blessing,prospericy,grace. Hausa:idan akace abu yanada albarka to ana nufin abun yana da matuƙar kyau,misali mutun mai albarka yanada kyawon hali,ƙasa mai albarka tanada kyau wajen noma da dai sansansu.