Gida 2021
Ajiyayyun
Abada
Abada=Hau:har duniya ta tashi
Eng:Forever
Abarba
Abarba=hau:Abarba
Eng:pineapple
Abawa
Abawa n.f.
English:loosly spun,coarse cotton thread ued for weaving
Abinci
Abinci shine duk wani abu da ake ci domin korar yunwa.
jamii:Abinci
Abinci
Abinci n.m.
English:Food
Hausa:Abinci shine duk wani abu da ake ci mafiyawanci dan korar yunwa.
Aboki
Aboki=Hau:Amini
Eng:Friend
Abota
Abota n.f.
English:friendship
Hausa:abota tana nufin kawance.
Adadi
Adadi n.m.
Englih:numeral,number,sum,total.
Hausa:adadi yana nufin nawa ne jimillar abu.
Adalci
Adalci=Hau:yin abu tsakani da Allah
Eng:Justice
Adali
Adali=Hau:mai yin hukunci tsakani da Allah.
Eng:honest,upright person.