Addu’a A Yayin Da Ake Iska

0
21

“Allaahumma inni as’aluka khairahaa wa a’uzu bika min sharri sharrihaa”.
{Ya Allah! Ina roƙonka alherinta, kuma ina neman tsari da kai daga sharrinta}.
“Allaahumma inni as’aluka khairahaa wakhaira maa fiihaa, wa khaira maa ursilat bihi wa a’uzu bika min sharri haa, wa sharri maa fiihaa wa sharri maa ursilat bihi”.
{Ya Allah! Ina roƙon ka alherinta da alherin dake cikinta, da alherin da aka aiko ta da shi; kuma ina neman tsarin ka daga sharrinta, da sharrin dake cikinta, da sharrin da aka aiko ta da shi}.

Domin karanta cikakken bayani a kan Addu’a A Yayin Da Aka Ji Tsawa danna nan.

Wannan bayanin an ciro shi ne daga Littafin Garkuwar Musulmi Ta Addu’o’i Daga Alƙur’ani Da Sunnah wanda Sheikh Sa’id Ibn Ali Ibn Wahf Al-Kahdani ya wallafa shi domin karanta cikakken Littafin danna nan.

labarin da ya wuceAddu’ar Cin Abinci
Labarin na GabaDaga Cikin Addu’o’in Roƙon Ruwa
Suna na Isa Uba Chamo masanin na'ura mai kwakwalwa da ilimin addini da harshen Hausa da kuma ilimin halaiyar dan adam, kuma nine wanda ya samar da wannan manhajar wikiHausa tare da abokaina domin taimaka hausawa wajen samon ilimin cikin harshen Hausa a sauƙaƙe